
Ganin Sanata Natasha Akpoti da damman kudade a wajan yakin neman zabenta ya dauki hankula sosai musaman a kafafen sada zumunta.
Da yawa na kira ga hukumomi su dauki mataki akan lamarin.
Wasu sun rika kokawa cewa idan mutum ya je Banki sai ace masa wai bazai iya cire sama da Naira dubu dari biyu ba cash
Amma ga ‘yan siyasa na yanda suke so da kudi.