
Farfesa Abudallah Uba Adamu yayi Kacha-Kacha da Tauraruwar Kannywood, Maryam Labarina akan ikirarin ta na rashin son yiwa miji wanke-wanke.
Farfesa Uba ya bayyana hakane a wajan wani jawabi daya gabatar
Yace Toh akwai farfesoshi mata da yayi aiki dasu wadanda suke daraja martabar aure kuma basu fi karfin su yiwa mazajensu aiki ba.