
Bidiyo ya bayyana na titin Legas zuwa Calabar wanda Gwamnatin tarayya ta kashe Naira Tiriliyan 15 akanshi wanda kuma ya fara lalacewa.
Wanda ya dauki Bidiyon ya nuna yanda ba’a gina Makwararar ruwa a gefen titin ba wanda hakan ya fara kawo zaizayar kasa titin na lalacewa.