Thursday, February 5
Shadow

Manyan mutanen dake fitowa a matsayin malamai a fina-finan Hausa gara masu yin fina-finan Alfasha dasu>>Inji Dr. Hussain Kano

Malam Dr. Hussaini Kano ya bayyana cewa, wadanda ke fitowa a matsayin malamai a fina-finan Hausa gara masu yin fina-finan batsa dasu.

Malamin ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a ahafinsa na Tiktok.

Karanta Wannan  An min tayin Naira Miliyan 21 da takardar zama dan kasar Rasha, da fili dan in je in yiwa kasar yaki amma na kiya>>Sojan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *