
Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa, ya nada kansa a matsayin shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shekarar 2027.
Bago ya bayyana hakane a wajan wani taro.
Yace kuma jihat Naija ta zama hedikwatar yakin zaben Tinubi.