
Malam ya yabawa Rahama Sadau bisa auren da ta yi inda yace abin zai zamewa mahaifinta Alheri kuma suna fatan zata zauna tawa mijinta biyayya.
Malam ya jawo hankalin cewa, sauran mata abokan sana’arta ya kamata su yi koyi da ita.
A gefe guda kuma ya soki Rahama Sa’idu kan cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba.