
Musa Hasahya Kenan, Mai Mata 12, Da ‘Ya’ya 102 Da Kuma Jikoki 568
Dan kasar Uganda ne, saidai yanzu ya ce ya soma yin tsarin tazarar haihuwa don takaita iyali. Ya kuma kara da cewa wasu daga cikin ‘ya’yan nasa ma yana mance sunansu.
Ko ka taba ganin mai tarin iyali irin wannan?
Wace fata za ku yi masa?