
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya mayarwa tsohuwar Jam’iyyar sa ta APC bayan da ya fita daga cikinta ya koma Jam’iyyar SDP.
Wannan ne karin farko da yayi magana akan komawarsa SDP tun bayan da labarin ya bayyana.
A shafinsa na X, El-Rufai ya rubuta cewa, ka koma inda ake sonka, ka koma inda za’a yi hakuri da kai