Friday, December 5
Shadow

Ko dai a biya mana bukatunmu nan da kwanaki 7 ko mu tsunduma yajin aiki>>Inji Kungiyar Kwadago

Kungiyar Kwadago NLC ta bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta gaggauta biya mata bukatunta nan da kwanaki 7 ko kuma ta tsunduma yajin aiki.

Kungiyar ta bukaci gyaran Fansho ne da kuma zargin karkatar da wasu kudaden ma’aikata.

Hakan na kunshene a cikin sanarwar da shugaban kungiyar Joe Ajaero ya sakawa hannu.

Yace idan gwamnati bata biya musu bukata ba nan da kwanaki 7 akwai yiyuwar su shiga yajin aiki

Karanta Wannan  Farfesa, Sheikh Isa Ali Pantami, ya jewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal jajen kamen da EFCC suka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *