Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ya bayyana cewa wasu mata na nan zuciya kamar zata fashe da haushi da hassada saboda auren Rahama Sadau.
Ta baiwa Rahama Sadau shawarar ylta ci gaba da boye mijinta dan kada wasu su ganshi su yi yunkurin rabata dashi.