
Wani dan Najeriya da yace ba ruwansa da Maulidi a Najeriya, da ya je kasar China ya halarci Maulidi saboda irin yanda aka shiryashi.
An ganshi a wajan Maulidin yana cin kayan abinci kala-kala.
Da yawa dai sun ce da haka ake Maulidi a Najeriya da yawa sun rika halarta.