Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: Yanda Sakkwatawa suka fito da yawa suka tarbi Tsohon Gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal bayan sakoshi daga hannun EFCC

Sakkwatawa da yawa ne suka fito kwansu da kwarkwatarsu suka nunawa tsohon Gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal soyayya bayan da ya koma jihar bayan sakoshi daga hannin EFCC.

Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya shafe kwana daya a hannun EFCC inda suke zarginsa da cire Naira Biliyan 189 daga asusun bankin jihar ba bisa ka’ida ba.

ADC ta yi zargin cewa, Bita da kullin siyasane yasa EFCC kama tsohon Gwamnan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Garabasa: Duk wanda yasan ya Zagey ni saboda na kare Habu Dan Damusa, ko ya ci mutyncina ya zo ya rokeni in yafe masa>>Inji UmmiKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *