
Malamin Addinin Islama, Sheikh Shehu Abdullahi Biu ya bayyana cewa, ya halatta idan kuna tafiya abinci ya kare babi yanda za’a yi a kama daya daga cikin matafiyan a ci.
Malam yace kuma wanda ake yankawa shine wanda baya ajiye gemu.
Da yawa dai sun yi mamaki da wannan karatun.