DA DUMI-DUMI: Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci.

“Tsohon Komishinan Sufuri na Jihar Oyo Farfesa Raphael Afonja , ya karbi addinin Musulunci, ya sauya suna daga Raphael zuwa Abdurrahman.
“Allah ya dawwamar da shi Akan gaskiya Amin summa Amin.