Tuesday, August 18
Shadow

Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci

DA DUMI-DUMI: Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci.

“Tsohon Komishinan Sufuri na Jihar Oyo Farfesa Raphael Afonja , ya karbi addinin Musulunci, ya sauya suna daga Raphael zuwa Abdurrahman.

“Allah ya dawwamar da shi Akan gaskiya Amin summa Amin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin Malam Nuhu Ribadu tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a mota daya ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *