Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: An nada Mansurah Isah mukamin Jakadiyar Fim ta zaman Lafiya ta Hausawan Duniya

Tauraruwar fina-finan Hausa Mansurah Isah tace an nadata mukamin Jakadiyar Fim ta zama Lafiya ta Hausawan Duniya.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace mahaifiyar ta, Hajiya Maijidda Ado Bayero kuma an nadata mukamin Sarauniyar Hausa da Hausawan Duniya.

Karanta Wannan  Matar Rarara, A'ishatulhumaira ta aikawa Baana sammace inda tace ya mata Qazafin yin mu'amala da maza ciki hadda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *