Friday, December 5
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Ɗan Nijeriya ya zo na 3 a gasar Musabaƙar Al-ƙur’ani ta Duniya

Ɗan Nijeriya ya zo na 3 a gasar Musabaƙar Al-ƙur’ani ta Duniya

Bukhari Sunusi Idris ɗan asalin jihar Kano da ya wakilci Nijeriya gasar Musabaƙar Al-ƙur’ani ta duniya, ya samu nasarar zuwa mataki na uku, a ɓangaren Izu Sittin da Tafsir. Hakazalika ya samu kyautar Riyal dubu 400, wanda ya kai kwatankwacin Naira Miliyan 160.

Gasar wadda aka gudanar a kasar Saudiyya. Wane fata kuke masa?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaban Amurka, Donald Trump na daf da cimma yarjejeniyar Tsagaita wuta tsakanin Israyla da Falasdiynawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *