
Daya daga cikin malaman da suka tallata shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2023 ya fito ya bayyana cewa a yanzu basu tare da shugaban kasar.
Yace sun yiwa shugaban kasar kamfe da zuciya daya dan ci gaban Addini, amma sun gano cewa, ba ci gaban addinine a gabansa ba.
Yace dan haka suna rokon Allah kamar yanda ya dorashi mulki Allah a saukeshi: