Saturday, June 27
Shadow

‘Yar Najeriya na shirin dafa tukunyar shinkafa a tukunya mafi girma a Duniya dan shiga kundin tarihin Duniya

‘Yar Najeriya Hilda Baci na shirin dafa shinkafa da fadika a tukunya mafi girma a Duniya.

Zata yi hakanne dan shiga kundin Tarihin Duniya.

A baya, Hilda Baci ta dafa abinci na lokaci mafi tsawo a Duniya wanda yasa ta shiga kundin tarihin Duniya.

Saidai yanzu ta rasa wancan matsayi

Karanta Wannan  'Ya'yana masu shekaru 12, da 10 har yanzu ban yadda su mallaki waya ba>>Inji Yariman Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *