
Tauraron fina-finan Hausa, Kabir Nakwango ya bar harkar fim inda ya koma yin wa’azi, An ga Nakwango yana wa’azi shi da majabakinsa.
A daya daga cikin Bidiyon wa’azin na Nakwango an ji yana cewa duk abinda bai fito daga bakin Manzon Allah ba, ka barshi.
Hakan yasa wasu suka fara bayyanashi da cewa ashe dan Ahlussunah ne