Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Sheikh Ibrahim Maqari ya tabbatar da maganar Sheikh Ibrahim Inyas cewa Annabi(Sallallahu Alaihi Wa Sallam) shine Mahaifin Annabi Isa(AS) na Haqiqa

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya tabbatar da maganar Sheikh Ibrahim Inyas cewa, Annabi(Sallallahu Alaihi Wa Sallam) shine Mahaifin Annabi Isa (AS) na haqiqa.

A jawabin Sheikh Maqari ya bayyana cewa irin ilimin da ake magana dashine mutane basu gane ba.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Kifewar kwale-kwale ta kàshe mutum biyar a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *