Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani mutum ke bayyana cewa, yana kwanciyar aure sau 50 da matarsa a dare daya

Wani dan jaridar a jihar Kaduna ya bayyana cewa, akwai mutumin da ya sameshi yake gaya masa cewa yana iya kwanciya da mace sau 50 a dare daya.

Yace mutumin ya sameshi ne da matarsa inda yake cewa, matarsa ta amince ya kara aure dan ta samu sauki.

Saidai a gefe daya kuma an samu wacce ta yadda ya aureta amma ita tana iya kwanciyar aure sau 100 a dare daya.

Karanta Wannan  Kalli Sojan Najeriya, Abubakar Affan da ya ajiye aiki ya shiga aikin sojan kasar Rasha dan ya tayasu yaki da Ukraiynee, yace yana bukatar Addu'ar ku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *