Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta zama Sayyada me waken yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam), Tace hakan ya fi a kirata da Kàrùwà

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta bayyana cewa, ta koma yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

An ga Farida tana waken yabon Annabi saidai wani yace mata haka tsaffib ‘yan matan Kannywood suke karewa, saidai ta mayar masa da martanin cewa yafi a kirata da Karuwa.

Karanta Wannan  Duk Abinda shugaba Tinubu ya sani zan aikata dari bisa dari saboda ina masa biyayya sosai>>Sanata Barau Jibrin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *