
Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, duk wanda baya maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba musulmi bane.
Ya bayyana cewa, Maulidi yana nufin murna da zuwan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Duniya, amma yanda mutum ya zabi yayi wannan murnar ne ya banbanta.