Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce sosai saboda shigar da ta yi a wajan wani biki

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahya Kenan a wannan Bidiyon nata da aka ganta a wajan wani biki.

Bidiyon dai ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa shigar tata bata dace ba

Karanta Wannan  Mutanen jihar Kebbi sun ce Shugaba Tinubu ne zabin su a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *