Friday, December 5
Shadow

Idan aka Tambayi dan tsigigi, Guntun Mugu, Wanene Ubangijinka a Kabari, zai ce Allah, idan aka tambayeshi Addininshi, zai ce Islam, amma ida aka Tambayeshi wanene shugabanka? Zai ce Buhari sai ya sha Guduma>>Inji Sheikh Zakzaky

Sheikh Zakzaky ya bayyana cewa, idan aka Tambayi dan tsigigi, Guntun Mugu a kabari wanene Ubangijinka, zai ce Allah, idan aka tambayeshi menene Addinin ka, zai ce Islam, sannan idan aka tambayeshi wanene shugabanka, zai ce Buhari.

Yace daga nan ne za’a mai duka da guduma.

Malam ya bayyana hakane a wani wa’azinsa da yayi.

Duk da dai bai kira suna ba amma da yawa sun yi amannar cewa da tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yake.

Karanta Wannan  Mutane 9 sun rasu sanadiyyar hadarin mota a jihar Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *