
Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Muhammad ta bayyana cewa Kaf Kannywood babu wanda take so take jin zata iya aure sai Raba Gardama.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Kalli Bidiyon anan:
Da aka tambayeta kan Ali Nuhu, tace shi tana kalonsa ne a matsayin Uba.