Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda akawa Gwamnan Kaduna Ihun ADC, Kan Talakawa ya waye a garin Kudan dake Makarfi

Wannan wani Bidiyo ne dake yawo a kafafen sda zumunta inda aka ga yanda wasu mutane suke ihun Kan Talakawa ya waye sannan suna fadar ADC a yayin da gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya kai ziyara garin.

A Bidiyon dai an ga jami’an tsaro zagaye da tawagar motocin gwamnan yayin da mutane ke ta ifaceiface.

https://twitter.com/Umarlikoro1/status/1965413544239006175?t=6MVrTSO-7PExxEEci3yugA&s=19

Babban dan Adawa na jihar Kaduna, Ashiru Kudan daga wanan gari na Kudan ya fito.

Hakana akwai takadda ma me zafi tsakanin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da gwamna me ci, Malam Uba Sani.

Karanta Wannan  Wallahi Hulata tafi Madugun Iska, Jahili(Kwankwaso), Kuma na fishi iya Turanci>>Alhassan Ado Doguwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *