Thursday, August 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Bani ba Talaka, Bana soyayya da wanda bashi da kudi>>Inji Alpha Charles

Tauraruwar Tiktok me sayar da kayan Mata, Tsohuwar Budurwar Gfresh, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa, ba ita ba talaka a Soyayya.

Ta bayyana cewa, duk wanda zai yi soyayya da ita dolene ya dauke mata hudimarta.

Tace akwai gyaran farce, Akwai Gyaran Gashi, akwai fita da kawaye duk suna kan saurayintane dan haka idan mutum ba zai iya ba kar ma ya fara cewa yana sonta.

Ko zaka iya soyayya da Alpha

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni Bokanya ce, dan haka na yi Ridda saboda naga Musulunci bai yadda da bokanci ba>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *