Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Farar Hula suna taimakawa sojoji da suka yi hadari a kudancin Najeriya

Wasu farar Hula da suna ta shan yabo bayan Taimakon da aka ga sun yiwa sojoji da hadarin mota ya rutsa dasu.

An ga mutane na dauko sojojin a kafada.

Da yawa nata jinjina musu.

Karanta Wannan  Dalilin da yasa Tinubu yaki baka Minista shine ka taba zagin Annabi Isa(AS), sannan An zarge ka da hannu a kkàshe 'yan Shi'a, sannan kuma ka yi barazanar kkàshè Turawa>>Reno Omokri ya mayarwa da El-Rufai Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *