Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sati daya da Bashi Miliyan 20, Mutane sun yi mamakin ganin Bidiyon malam Nata’ala inda da yawa ke cewa ya warke

Sabon Bidiyon Malam Nata’ala bayan da Shugaban kasar Nijar ya bashi sama da Naira Miliyan 20 dan yayi magani ya baiwa mutane mamaki.

An ga malam Nata’ala har yayi kiba inda mutane ke cewa, ya warke.

Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Malam Nata’ala ya roki a tallafa mai da kudi dan yayi aikin cutar daji data kamashi.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Gwamnatin tarayya ta bayyana Naira dubu sittin da biyu (62,000) a matsayin sabon tayin mafi karancin Albashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *