Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: An kama wannan kazar a Kano biza zarginta da laifin Naira dubu 30 a Kano

Rahotanni daga garin Garun Malam na jihar Kano sun bayyana cewa, an kama wannan kazar saboda cinye wani iri na dubu 30.

Me irinne ya kama kazar ya kaiwa hukumomin tsaro.

Bayan da ya kaita an tsareta na tsawon kwana daya kamin a gano me kazar.

Bayan da aka gano me kazar an tsareshi inda aka ce ya biya kudin irin watau dubu 30 da kazarsa ta cinye.

@fahadkabirmaitata

AN KULLE WATA KAZA KWANA DAYA AKAN LEFIN DA TA AIKATA WANDA AKA YI KORAFI AKANTA

♬ original sound – fahadkabirmaitata
Karanta Wannan  Kamata yayi ka yi hakuri ka barwa dan kudu ya tsaya takara a 2027>>Wasu 'yan PDP daga kudu suka gayawa Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *