
Wannan malamin ya rantse da cewa yayi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a daren jiya.
Kuma yace idan ba gaskiya bane, kada Allah ya bashi abinda yake nema.
Malamin yace Allah ya yadda da lamarinsu.
Malam yace a cikin mafarkin nasa hadda Sayyidina Abubakar (RA).