Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan mace ta fita ba da izinin Mijinta ba ko kuma ta ki amincewa dashi a gado, ya halasta ya daina ciyar da ita>>Inji Sheikh Abdulrahman Isa Jega

Malamin Addinin Islama, Sheikh Abdulrahman Isa jega ya bayyana cewa, idan mace taki amincewa mijinta ya taketa ko kuma ta fita bada izininsa ba kuma yayi ta fama da ita ta dawo taki.

Malam yace ya halasta mijin ya daina ciyar da ita.

Malam yace Addini ne yace haka ba ra’yinsa bane.

Malam dai ya bayyana hakane a yayin daya amsa wasu tambayoyi da aka aika masa.

Karanta Wannan  Sowore ya ki amincewa ya shiga hadakar sabuwar jam'iyyar su El-Rufai da Atiku inda yace basu da banbanci da Tinubu duk taron barayi ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *