
Shahararren me yiwa ‘yan siyasa Tone-tone, Dan Bello ya bayyana cewa, Naira 13,500 gwamnan jihar Kebbi ke biyan ma’aikata a matsayin mafi karancin Albashi.
Yace hakan na zuwane a yayin da gwamnan zai kashe Naira Biliyan 1.3 a matsayin kudin sayen firjin.
Naira 70,000 ne dai mafi karancin Albashi a Najeriya.