Tauraruwar Kannywood ta bayyana cewa, maza basu kare ba da mace zata rika nema mace ‘yar uwarta.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.
Tace idan mace ta samu maza 10 ta basu dubu-dubu har gida zasu rika zuwa.
Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.