Wednesday, April 8
Shadow

Daga Sakandare na tsaya da karatuna bana ganin Darajar Ilimi>>Inji Gfresh

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, daga Sakandare ya tsaya da karatunsa.

Gfresh yace dalili kuwa duk wadanda yake kallo a matsayin gwanayensa da masu kudin Duniya basu yi karatu me zurfi ba.

Gfresh ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Abin mamaki ne yayin da Miliyoyin 'yan Najeriya ke cikin matsananciyar yunwa amma Shugaba Tinubu ya ware Naira Biliyan 712 dan gyaran filin jirgin sama>>Inji Peter Obi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *