
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan kammala hutun da ya dauka.
Shugaban ya sauka ne a filin sauka da tashin jiragen sama dake Abuja inda manyan jami’an gwamnati suka tarbeshi.
Hakan na zuwane bayan da me magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga yace shugaban ya yanke hutun da yake ne ya dawo gida Najeriya.