
Shahararren dan darika, Masoyin Shehu Tijjani Alhaji Anisee ya bayyana cewa, ba zasu daina hada maza da mata a wajan Maulidi ba
Ya bayyana hakane a matsayin raddi ga wani malamin darika da yace saboda hada maza da mata a wajan Maulidi ya kamata a daina yinsa.
Saidai Anisee yace a ko inama ana hada maza da mata dan haka su ma a wajan Maulidi ba zasu daina ba.