
Rahotanni sun bayyana cewa, Gwamnatin tarayya ta amince da saka yaren Mandarin cikin yarukan da za’a rika kiyarwa a cikin makarantun gaba da sakandare a Najeriya.
Wannan na daga cikin tsarin karfafa alaka me kyau ta kasuwanci da canjij Al’adu tsakanin Najeriya da kasar ta China.