Friday, December 5
Shadow

Atiku Abubakar ya hadu da Nafisa Abdullahi data lashe gasar Turanci ta Duniya, ya ce ya dauki nauyin karatunta

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ce ya gana da Nafisa Abdullahi wadda ta lashe gasar Turanci ta Duniya.

Yace ganawar ta kasance a gidansa dake Abuja insa yace ya dauki nauyin karatunta dana sauran wanda suka ci yo gasar tare.

Hakan na zuwane bayan da aka ga daliban an basu kyautar naira dubu dari biyu a ma’aikatar ilimi ta tarayya

Karanta Wannan  KALLI DA DUMI-DUMINSA: Yanda Matashi Ya Hau Kan Karfen Sabis, Yace Bazai Sauko Ba Sai Dan Gwamnan Bauchi, Shamsudeen Ya Amince Zai FitoTakarar Sanata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *