
Ko kun san cewa sabuwar dokar Haraji ta tanadi cewa daga shekarar 2026, Duk wanda ya samu 100 a matsayin kudin shiga, Gwamnati zata dauki Naira 15,000 a matsayin kudin Haraji?
Dokar dai ta bayyana yawan kudin da za’a rika cirewa daga yawan kudin da mutum ya samu:
- First ₦800k: 0%
- Next ₦2.2M: 15%
- Next ₦9M: 18%
- Next ₦13M: 21%
- Next ₦25M: 23%
- Above ₦50M: 25%