Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya je gidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari inda ya gaishe da matarsa, A’isha.
Shugaban ya gaishe da A’isha ne inda yace mata zai ci gaba da tabbatar da irin tsare-tsaren shugaban kasa, Muhammadu Buhari.