Friday, December 5
Shadow

An yimin Wahayi, ko me Tinubu zai yi ba zai sake cin zabe a 2027 ba>>Inji Fasto Elijah Ayodele

Fasto Elijah Ayodele ya bayyana cewa, an masa Wahayin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ba zai sake cin zabe ba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Faston dai ya sha yin hasashen abubuwn da zasu faru a Najeriya

Karanta Wannan  Tinubu ya naɗa shugaban PenCom

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *