Friday, December 5
Shadow

Rahotanni sun ce shima Sarkin Waka za’a karramashi a Jami’ar Ado Bayero

Da Dumi Dumi: Kungiyar Tsofaffin Daliban Jami’Ar Bayero University 2013 Dake Kano Zasu Karrama Naziru Sarkin Waƙa Da Lambar Yabo Mafi Girma A Tarihin Makarantar Ranar Litinin 21/9/2025 A Harabar Makarantar, Shugaban Tsofaffin Daliban Muktar Aminu Mai Kasuwa Yace Sun Shirya Wannan Biki ne Domin Suyiwa Sarkin Waƙar Bazata Tareda Bashi Lamba Mafi Girma A Tarihin Makarantar, Mai Kasuwa Yace Tabbas Naziru Ya Chan Chanta Da Wannan Matsayi, Kuma Tuni Wannan Shirye Shirye Ya Kan kama”

Daga Arewafirm TV

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ba Muhawara ko Mukabala ko Sharhin litattafai za'a yi da Malam Lawal Triumph ba, abinda muke so kawai shine a Titsiyeshi>>Inji Kungiyar Darikar Kadiriyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *