
Farfesa Jerry Ghana ya bayar da tabbacin cewa, tsohon shugaba kasa, Farfesa Jerry Ghana zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2027 me zuwa.
Hakan ya bayyana ne bayan da rade-radin fitowar tsohon shugaba kasar takara ke kara yaduwa.
Farfesa Jerry Ghana yace tun bayan faduwar tsohon shugaban kasan zabe a shekarar 2015, an samu shugaban kasar da yayi shekara 8 yana mulki kuma gashi an sake samun wani yayi shekaru 2 amma har yanzu ‘yan Najeriya ta kiran Goodluck Jonathan ya dawo.
Yace PDP jam’iyya ce ta Adalci da ke baiwa ‘yan Najeriya abinda suka zaba.