Saturday, June 27
Shadow

Kalli Hotuna: Dan Najeriya ya dauki hankula bayan da ya kashe sama da Naira dubu dari ukku wajan siyasa Bunsurunsa magani

Wani dan Najeriya ya bayyana cewa, ya kashewa Bunsurunsa Naira ₦316,150 bayan da ya kaishi wajan likitan dabbobi.

Ya wallafa hoton rasit din kudaden da ya kashewa bunsurun nasa.

Yace idan mutum zai yi kiwon Bunsuru ya kamata yana da hanyar samun kudi me kwari.

Lamarin nashi ya baiwa mutane mamaki matuka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon wasu 'yan mata a cikin motocin Alfarma, Sojoji da yawa na musu rakiya hadda jirgin sama saboda a basu tsaro, Ana cewa 'ya'yan karamin Ministan tsaro ne, Bello Matawalle

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *