
Wani dan Najeriya ya bayyana cewa, ya kashewa Bunsurunsa Naira ₦316,150 bayan da ya kaishi wajan likitan dabbobi.
Ya wallafa hoton rasit din kudaden da ya kashewa bunsurun nasa.
Yace idan mutum zai yi kiwon Bunsuru ya kamata yana da hanyar samun kudi me kwari.
Lamarin nashi ya baiwa mutane mamaki matuka.


toh shi kuma bunsurun zai kai nawa kenan