Monday, May 11
Shadow

Kalli Hotuna: Dan Najeriya ya dauki hankula bayan da ya kashe sama da Naira dubu dari ukku wajan siyasa Bunsurunsa magani

Wani dan Najeriya ya bayyana cewa, ya kashewa Bunsurunsa Naira ₦316,150 bayan da ya kaishi wajan likitan dabbobi.

Ya wallafa hoton rasit din kudaden da ya kashewa bunsurun nasa.

Yace idan mutum zai yi kiwon Bunsuru ya kamata yana da hanyar samun kudi me kwari.

Lamarin nashi ya baiwa mutane mamaki matuka.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Saheer Abdul ya fashe da kuka saboda irin mata ke aika masa ya taya su addu'ar neman mijin aure da kuma neman zaman lafiya da mazajensu

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *