Friday, June 26
Shadow

Daga cikin Sanatoci 106 da ake dasu a majalisar Dattijai, Jam’iyyar APC nada Sanatoci 87>>Inji Akpabio

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa, cikin sanatoci 106 da ake dasu, guda 87 duk ‘yan APC ne.

Ya bayyana hakane a wajan zaman majalisar inda yace amma da yawa kamar 20 da wani abu a yanzu haka suna son shiga jam’iyyar ta APC amma ana kan tattaunawa dasu.

Yace zai sanar da matsayinsu idan tattaunawar ta kammala.

Karanta Wannan  Ana rade-radin cewa, Mijin daya daga cikin 'ya'yan ministan tsaro, Matawalle na soyayya da kawar matarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *